ABNA24 : Majiyar muryar JMI ta nakalto wata majiya ta na cewa Burgediya Janar Qader Rahimzadeh na rundunar Khatamul anbiya ne zai jagoranci atisayin.
An sanyawa itasayin suna Modafe’an-e Aseman-e Velayat 99, ko masu kare samaniyar waliyar 99 , kuma manufarsa itace bayyana karfin da sojojin kasar suke da ji na kare sararin samaniyar kasar.
Har’ila yau za’a gwada sabbin malamai wadanda sojojin kasar suka samu a baya-bayan nan.
342/